Madarar shanu

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Yadda Zaki dafa madarar shanu (madarar Fulani) cikin sauqi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15m
2 yawan abinchi
  1. 4Madarar shanu cofi
  2. Sugar Yadda kike so

Umarnin dafa abinci

15m
  1. 1

    Zaki zuba madararki a mazubi Mai kyau

  2. 2

    Sai ki aza kan wuta kibarta ta tafasa

  3. 3

    Sai ki barta ta huce

  4. 4

    Sai ki tace kisa sugar dai-dai buqata

  5. 5

    Sai Kisha 😋 in kinaso ki a fridge tayi sanyi Sannan Kisha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

Similar Recipes