Farfesun kan rago

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Yayi dadi sosai musannan a wannan lkacin na danshi. Ina gyayyatar @mmnjaafar @ayshatadamawa@jamilaibrahimtunau

Farfesun kan rago

Yayi dadi sosai musannan a wannan lkacin na danshi. Ina gyayyatar @mmnjaafar @ayshatadamawa@jamilaibrahimtunau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kai da kafar rago
  2. Dandano
  3. Kayan kamshi
  4. Albasa da attaruhu
  5. Kanwa da mai kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki gyara namaki kiwankeshi tasa saki tafasashi ki zubar da ruwa. Sannan ki gyara kayan miyarki ki kisoya sama sama

  2. 2

    Ki dauki namaki kisa kayan kamshi da mai da dandano aciki kisa ruwa mai dan dama aciki ki barshi yadahu sosai saiki sa kanwarki ba mai yawaba da albasa kibarshi yakarasa dahuwa.

  3. 3

    Nasha nawa romon da sinasir kuma yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai (6)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Uhm nihal baki gayyace mutum ba. A gayyato ni toh nasha kayan dadi😋

Similar Recipes