Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa dafa doya sannan a sarrafata yadda akeso kamar zaayi sakwara w
- 2
Sannan ahade da nikakkun kayan lambu tattasai Attarugu da albasa
- 3
Sannan asaka Maggi da gishiri da curry da kayan kamshi
- 4
Sannan ayi mixed nashi sannan a dinga Dina ana balls dashi
- 5
Se afasa kwai asaka Maggi da barkono aciki sannan adinga sa yam balls din ciki
- 6
Sannan asoya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15564717














sharhai