Tuwo semo da miyar kubewa dayen

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

To labari dake baya wana kubewa yana dewa 🤣🤣, wana shine farko danayi miyar kubewa dayen mai yawa sabida gari danake kubewa nada tsada 12pieces Muke siye 1k to naje siye kubewa sai matar mai Africa shop din tace gaskiya kubewa nata ya fara LALACEWA kuma babu wadan zai siye sede ta zubar ama tacemu inda inaso na dawki duka ta bani kyauta se naje gida na gyara, to sena dawki kubewa gani yawansa yasa sena bata kusan 2k nace ta rage zafi dashi sabida nasan da ace yanada kyau nai zai kai 15k to koda nazo gida gaskiya kubewa yaki goguwa kan abun goga kubewa kawai senayi blending dinsa na hada miyar sena juye nasa ciki containers nasa a freezer

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kubewa dayen(okro)
  2. Gashashe Kifi(smoked mackerel fish)
  3. Nama (meat)
  4. Tatase
  5. Onion
  6. Attarugu peper
  7. Garlic
  8. Crayfish
  9. Dadawa (iru)
  10. Maggi
  11. Salt
  12. Palmoil
  13. Gari semo
  14. Chicken stew

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fara gasa kifi dana keso nayi using dama inada nama a freezer sai na fito dashi na hada

  2. 2

    Kubewa kena kusan roba biyu, nayi using tatase, onion, attarugu peper da garlic

  3. 3

    Na yanka kubewa nasa a blender na zuba ruwa nayi blending dinsa

  4. 4

    Na dora tukuya na zuba manja nasa jajage kayan miya na soya sama sama sai nasa dadawa(iru)

  5. 5

    NASA crayfish, maggi, na dawko nama na zuba

  6. 6

    NASA kifi sana na zuba ruwa nama dayake inadashi sena kara da ruwa kadan na barshi ya tafasa sana sai na zuba kubewa aciki na barshi yata nuna na 15mn

  7. 7

    Gashi yadan ya zama

  8. 8

    Sai nayi stew din kaza kuma mukan dan hada dashi na tuka tuwo semo muji dadinsa sosai

  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (16)

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Masha Allah @jaafar girki yy kyau sosai kuma nasan dadi kam ba daga nan ba Dan Allah a dan gayyatoni nayi taste 😋😋😢 tabdijam wai okro ce 12pcs 1k 😱😬 to ai mu a nan wlh okro ta 50naira tafi 12pcs, Allah y rufa asiri kuma kin kyauta sosai d kika mata ihsani Allah y biya 👍👍

Similar Recipes