Crunchy coconut snack

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Naji ina marmari sa wani Abu a bakina shine nashiga kitchen na hada wana snack din

Crunchy coconut snack

Naji ina marmari sa wani Abu a bakina shine nashiga kitchen na hada wana snack din

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupflour
  2. 1/3 cupsugar
  3. 1/4 cupdesiccated coconut
  4. 1 cupcoconut milk
  5. 1teaspoon yeast
  6. Pinch of salt
  7. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na fara sa flour aciki bowl nasa sugar da desiccated coconut

  2. 2

    NASA gishiri da yeast na hadesu sana na dama da coconut milk

  3. 3

    Na rufe na barshi ma 2h sana na soya a oil

  4. 4

    Gashina yayi dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (11)

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
Nidai a taimaka ayi block dina 😢 😂

Similar Recipes