#gargajiya
A wanke waken a surfa a cire dusa a yanka albasa da tarugu a markada da ruwa kadan asa farin magi da gishiri
An kwafa!
More Recipes
sharhai (6)