Kayan aiki

30mint
  1. 4 cupsFlour
  2. 1 cupsugar
  3. 250 gButter
  4. Pineapple
  5. Brown sugar
  6. Cherry red
  7. 10Egg
  8. 2 tbsBaking powder
  9. 1/2 tbsBaking soda
  10. Softener

Umarnin dafa abinci

30mint
  1. 1

    Zaki hada sugar da butter kamar dai yadda zaki yi Vanilla cake idan kika buga yayi kumfa Sai kisa Kwai ki buga sosai saikisa flour da baking powder da soda

  2. 2

    Sai ki dauko butter kisa half ki hada da Brown sugar ki juya sosai Sai ki dauko contener ki sha ko ina Sai yanka abarba circle ki cire wajen bakin Sai ki kwakwule tsakiyar Sai ki jira a wanan contener da kika shafawa butter brown sugar Sai ki dauko cherry kisa atsakiyar abarbar Sai ki zuba wanan kwabin cake din akai kisa a oven idan kisa wuta kadan idan yayi Sai ki juya shi a hankali

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes