Kayan aiki

  1. Ganda
  2. Kayan miya
  3. Kayan kamshi
  4. Maggi
  5. Mai
  6. Ruwa
  7. Soson karfe😀

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika ganda tai laushi saiki wanke t da soson karfe ta fita sannan ki yayyanka ta ki xuba ruwa a tukunya ki xuba t ki daurayeta sannan ki xuba wani ruwan ki dafata in tatafaso sai ki sauke ki kwasheta ki xubar d ruwan ki canja wani(amfanin sugar d ruwan xata rage danko)sai ki xuba mai y soyu a tukunya kisa kayan miyanki d kika markada d kayan kamshi d maggi inkayan miyan y tafaso sai ki xuba ruwa daidai misali ki juye ya tafaso kisa gandarki tafita dawuwa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Chai zatayi dadi da bread harde ma karin safe kada de ace na cika kwadai 😜

Similar Recipes