Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu faluwarki, 2cup ki zuba a kwano me yau seki zuba Mai cokali 2, seki zuba ruwa ki kwaba
- 2
Seki samu kifinki, ki wanke shi ki zubaasa kayan kamshi
- 3
Ki tafasa shi, da Maggi da curry da albasa, tafarnuwa, da kayan kamshi idan yayi seki, dagargaza shi ki Dan soya sama sama.
- 4
- 5
- 6
- 7
Seki murza shi, idan kika marza shi, seki gasa, shi kamar yanda ake gasa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15716435




















sharhai (5)