Miyar ayayo

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara ayoyonki saikimarkada kayan miyanki saiki daka daddawanki tareda citta kananfari saiki jika bandan kifinki da ruwan zafi
- 2
Dafarko zaki sa ruwanki yatafasa saiki zuba ayoyonki tare da kanwa da daddawa kidafasutare in sundahu ki kwasheshi a gefe,
- 3
Saiki daura wani tukunya kisa manja inyayi zafi kisa albasa saikisa tafarnuwanki kidan soyashi kadan saikikawo markadedden kayanmiyanki (banda tumatir akeyin miyar ayoyo) saiki dauko gyareren kifinki shima kisashi kisoyashi saiki saka kayan kanshinki kibariyadanjiwuta saikayan dandanonki shimakisakashi (kidan rage gas dinki) kirufe tukunynki kadan 4 mnt.
- 4
Saikibudeahi kidauko dafeffen ayoyonki kizuba akai (inkinaso kuma basaikin zubaba saikisauke in anzo ci azuba ayoyo sai asaka soyeyen miyar akan ayoyon)ammanikam nahada akan gas sainabarsa yasake turara sainasaukesa. Anacinsa datuwon shinkafa ko namasara D.S.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyar tankwa
Wannan Miya tana d dadi sosae kaci ta d shinkafa ko taliya#girkidayabishiyadaya Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Tuwon shinkafa miyar alanyahu
#sahurrecipecontest ga wani mafi sauki abincin yin sahur, kuma ga rike ciki, rayuwata inason tuwo wlh.......... Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
-
-
Farar shinkafa da miyar alayyahu
Wannan girkin yayi dadi sosai, iyalina sun yaba👌👌😋😋😋 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
More Recipes
sharhai (2)