Farfesun Naman Sa Mai daddawa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Ina son sa Daddawa a farfesu saboda yana min dadi sosai.
Barka da Juma'a. Aunty Jamila Tunau and Aunty Mariya.

Farfesun Naman Sa Mai daddawa

Ina son sa Daddawa a farfesu saboda yana min dadi sosai.
Barka da Juma'a. Aunty Jamila Tunau and Aunty Mariya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman Sa
  2. Daddawa
  3. Maggi
  4. Attarugu
  5. Albasa
  6. Tattasai
  7. Tafarnuwa
  8. Citta
  9. Kanumfari
  10. Tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na wanke Naman NASA a wuta na yanka albasa, nasa Maggi.

  2. 2

    Na daka Daddawa na zuba. Na barshi ya dahu yayi laushi.

  3. 3

    Sauran kayan hadin na daka, na zuba a ciki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai (5)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
Mama baby, this will be nice with okra o 😀

Similar Recipes