CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Lemun kukan kwarbebe
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Lemun kukan kwarbebe ainihin hoton girkin

Lemun kukan kwarbebe

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Yau nazo mana da lemu me dadin gaske natural a wasu garuruwan suna kiran abun garin kuka ko kwalba ko kuma kwame duka dai akwai dadi sosai

Yau nazo mana da lemu me dadin gaske natural a wasu garuruwan suna kiran abun garin kuka ko kwalba ko kuma kwame duka dai akwai dadi sosai

Kara karantawa

Lemun kukan kwarbebe

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Yau nazo mana da lemu me dadin gaske natural a wasu garuruwan suna kiran abun garin kuka ko kwalba ko kuma kwame duka dai akwai dadi sosai

Yau nazo mana da lemu me dadin gaske natural a wasu garuruwan suna kiran abun garin kuka ko kwalba ko kuma kwame duka dai akwai dadi sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti10mintuna
2 yawan abinchi
  • Garin kukan kwabebe
  • Suger
  • Kankara
  • Madara
  • Condense milk
  • Ruwan dumi wanda aka dafa da kayan kamshi
  • Ruwan sanyi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti10mintuna
  1. 1

    Zaki zuba garin kukar ki cikin roba sai ki kawo madara ki zuba da condense milk da suger

  2. 2

    Sai ki kawo ruwan da kika dafa da kayan kamshi na shayi sai ki zuba ki juya ko ina ya hade

  3. 3

    Sanan sai ki kawo rariya ki tace sai ki zuba ruwan sanyi ki kawo kankara ki zuba

  4. 4

    Idan yayi sanyi sai asha yana da dadi sosai

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar November 20, 2021 09:57
Katsina

sharhai (6)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
November 21, 2021 20:21
@cook_15125852 yanzu kam na yarda kin dawo cookpad
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Lemu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Meat pie
  2. Chicken bag
  3. Ogbono soup
  4. Mug sponge cake
  1. Dafadukan shinkafa d wake💃💓
  2. Mug sponge cake
  3. Chicken bag
  4. Meat pie
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15720922
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close