Mug sponge cake

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Mungode sosai manyanmu na cookpad Allah yakara daukaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa chokali shida
  2. Kwai daya
  3. Narkenken butter chokali uku
  4. 1/4 tspBakin powder
  5. 1/4 cupSugar
  6. 1/4 cupMilk powder
  7. Vanillah flavor chokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamo wani dan bowl Mai kyau sai kisa narkakkwn butter da sugar da madara kikadashi sosai sannan kisa kwai kici gaba da kadawa har sai yayi fari

  2. 2

    Sannan sai kisa vanillah kisake kadawa sai kisa baking powder da fulawarki kikadashi sosai

  3. 3

    Sai kidauko mug dinki kishafamata butter sannan kizuba aciki sai kisa a microwave kigasashi na minti biyar

  4. 4

    A minti biyar din idan baiyiba sai kidan karamata wani mintuna kadan sai kicire shikenan kingama

  5. 5

    Zaki iyayimasa kolliya da duk irin abun dadi da kikeso nidai nayi da madara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes