Kayan aiki

  1. Flour Kofi biyu
  2. cokaliBaking powder rabin karamin
  3. Gishiri rabin karamin cokali da Dan sukari kadan
  4. Mai cokali daya karami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour ki zuba a roba ki saka gishiri,sukarida baking powder da Mai a juya sosae sannan kisa ruwa kadan ki kwaba ki barshi yayi 10mins sannan Kiyi rolling ki fitar da shape.

  2. 2

    Ki saka fillings ki rufe ki soya a low heat.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai (9)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Finally the recipe is on Cookpad 💃💃😋

Similar Recipes