Zaki daka tarugu da albasabkisa atukun ya ki soya sama sama saiki saka kayan dandano saki zaba ruwa daidai saiki rufe tukunyan ki ki barshi ya tafasa saiki saka taliyanki saiki rufe
2
Inya dan sha saiki saka kifi i da hali saiki rufe ya karasa nuna acic dadi lfya
sharhai (4)