Tuwon shinkafa d miyar Alayyahu

Umma Aɓuɓakar
Umma Aɓuɓakar @cook_29654424
Zamfara

Abincin da oga yakeso💓💃

Tuwon shinkafa d miyar Alayyahu

Abincin da oga yakeso💓💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Farar shinkafa,
  2. kayan Miya
  3. Alayyahu
  4. Magi
  5. ,manja
  6. .kuli.
  7. citta
  8. .curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara jika farar shinkafarki idan tajiku saiki Dora ruwa atukunya idan suka dauko alamun tafasa saiki zuba shinkafarki.

  2. 2

    Idan tadahu saiki tuke kidan Dora yadan sulala saiki kwashe.

  3. 3

    Zaki iya ci da duk miyar dakike bukata.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Aɓuɓakar
Umma Aɓuɓakar @cook_29654424
rannar
Zamfara
Ina matukar son girki
Kara karantawa

Similar Recipes