Cheesy meat pastry puff

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Inda inada pastry puff to nakanyi kokari yi wani abun dashi to shine wana idea yazomu to rana danayi bolognese sauce sai na rage nama kadan kami nasa tomato aciki to nama shine nayi using ana kuma yayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1pack pastry puff
  2. Meat filling
  3. Cheese

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dawko pastry puff dinki ki samu round shape cutter kiyi cutter dinshi yadan kike gani a picture

  2. 2

    Sai kisa nama sana kisa cheese sai ki dawko wani round din ki dora a kanshi kisa fork ki rufe dashi

  3. 3

    Kisa a baking tray ki shafa butter ko egg kisa a oven

  4. 4

    Gashi ya gasu, nayi serving da cold milk

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes