Fried Indomie nd egg

@matbakh_zeinab @cook_20342095
Fried Indomie nd egg
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba ruwa kadan cikin tukunya saiki zuba daidai yanda zai dafa Indomie Amman ba chan dahuwa sosai ba, saiki dafa Indomie ki karki saka mata komai ki bari harta shanye ruwan saiki juye cikin bowl ki fasa egg akai kijuya saiki zuba Dandano nd spices da magg indomin saiki juya kisa cabbage, albasa, carrot idan kina bukata saiki juya sosai ki Dora abin suya ki zuba hadin ki rage wutar ki rufe ruf bayan minutes 4/5saiki juya dayan barin kikara rufewa idan tayi saiki zuba cikin plate shikenan 😀
- 2
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15730922







sharhai (7)