Kunun gyada

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#gargajiya, ya kona biyu da aka bamu challenge nayi kunun ama ban samu yiba sai yanzu sabida family na basu damu da kunun ba wana ma danayi ni kadai nasha abina 😁

Kunun gyada

#gargajiya, ya kona biyu da aka bamu challenge nayi kunun ama ban samu yiba sai yanzu sabida family na basu damu da kunun ba wana ma danayi ni kadai nasha abina 😁

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupshikafa tuwo
  2. 1 cuppeanut butter
  3. 1/4 cupsugar
  4. 1/4 cupmilk
  5. 2tablespoons lemon juice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na jika shikafa ciki ruwa ma overnight daya jiku sai nasa a blender nasa peanut butter na zuba ruwa

  2. 2

    Nayi blending sai na tace na dora kan wuta inata juyawa har seda yayi kawri yadan nakeso

  3. 3

    Sai na sawke nasa sugar

  4. 4

    NASA lemon juice da madara gari na hadesu

  5. 5

    Shikena sai nayi serving nasa grape aciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes