Tura

Kayan aiki

45mins
2 yawan abinchi
  1. 1Kaza
  2. 6Dankalin turawa
  3. 3Tarugu
  4. 1/2Albasa
  5. tafarnuwaCitta da
  6. Dandano

Umarnin dafa abinci

45mins
  1. 1

    Da farko na wanke kazata na dora tukunya a wuta na zuba jajjagen tarugu na yanka albasa

  2. 2

    Na kawo sindaran dandano da minced ginger and garlic paste na zuba domin kamshi

  3. 3

    Na zuba ruwa na yanka dankalin turawa na zuba

  4. 4

    Na rufe na barshi har seda ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

Similar Recipes