Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki soya albasa da kayan markade. kisa curry, thyme, ginger, garlic kisoya sosai.
- 2
Kisa ruwa, maggi, tafaseshshiyar kaza da dan ruwan tafashen. Ki fere potato ki yanka su cube, sai kiwanke kizuba a tukunya ki rufe ya dahu
- 3
Inya dahu saura kadan yanuna sai ki yanka danyan tomato kizuba ki bada minti 2-3 sai ki bare dafaffen kwai shima ki saka. Ki bada minti 4-5 sai ki sauke. Zaki iya saka cabbage inda bukatar haka.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15740571




sharhai (2)