CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshe
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshe ainihin hoton girkin

Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshe

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#teamsokoto Nayi wannan girkin ne saboda iyalina suna sonshi sosai kuma kowa yaci harda neman kari 😋😜😋

#teamsokoto Nayi wannan girkin ne saboda iyalina suna sonshi sosai kuma kowa yaci harda neman kari 😋😜😋

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Dawa
  2. Naman kaza
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Garin kubewa
  7. Daddawa
  8. Yajin miya
  9. Diyan miya
  10. Mai
  11. Magi da gishiri
  12. Ledan daurin tuwo
  13. Kanwa
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na gyara dawar na jika na kai ingin markade, na taceshi na barshi ya kawanta na tsiyaye ruwan saman

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki1 hoto
  2. 2

    Na daura tukunya akan wuta nasa ruwa ya tafasa na kadan saboda sawa a saman talgena

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki2 hoto
  3. 3

    Na sa kanwa kadan na motsa ta narke sannan na zuba kullun talge na dan ruwan Kanwa sama na rufe

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki3 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki3 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki3 hoto
  4. 4

    Bayan dan lokaci na bude naga kullun ya fara kama jikinshi sai na tuka talgen danasa

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki4 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki4 hoto
  5. 5

    Bayan nan na rufe zuwa mintina biyar na sauke kasa na tuka saboda zaifi saukin tukin

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki5 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki5 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki5 hoto
  6. 6

    Na dan yimai huda bayan na kara sa ruwan kanwa ya sulala ko ina

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki6 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki6 hoto
  7. 7

    Na barshi ya ida nuna na sauke na kara tukawa nasa mai kadan na mayar akan wuta

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki7 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki7 hoto
  8. 8

    Yayi na sauke na tuka nasa a leda na daure

  9. 9

    Hadin miya na jajjaga kayan miya na tafasa nama daban na soya kayan miyan yayi nayi sanwa

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki9 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki9 hoto
  10. 10

    Bayan nasa nama nasa saran kayan hadin na rufe miyan ya dahu

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki10 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki10 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki10 hoto
  11. 11

    Na bude naga ruwan ya rage yawa alamun komai ya dahu na yaye mai ban cire naman ba saboda inason ya watse ciki nasa garin kuka na kada miyan

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki11 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki11 hoto
  12. 12

    Bayan miyan yayi kauri na maida kan wuta ya tafasa daya na sauke

    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki12 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki12 hoto
    Tuwon kullun dawa da miyar kubewa busasshematakin girki12 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar December 06, 2021 08:16

sharhai (3)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
January 18, 2022 14:11
Masha Allah 😋😋😋🤤
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Sausage rice
  2. Jallop rice with coleslaw
  3. Danmalele da mai da yaji
  4. Crispy fried chicken
  5. Yam balls
  1. Jallop rice with coleslaw
  2. Crispy fried chicken
  3. Danwake
  4. Grilled fish
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15769332
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close