Farsashen kwai (Scrambled egg)

FatyYarabba @FatimaYarabba
Umarnin dafa abinci
- 1
Saki yu gratin tartasai da attarugu
Sai ki yanka albasa manya manya - 2
Sai ki fasa kwanki
Kisa masa attarugu da tartasai da albasa, tumatur, maggi, curry, busashen tafarnuwa
Ki kotsa da kyau - 3
Sai ki zuba mangyada a pan
Idan yayu zafi
Sai ki zuba ruwan kwan
Kiyita kitsawa har ya soyu
Yayi wara wara - 4
Naci nawa ne da soyayyen doya da tea😋
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15906641








sharhai