Spicy pufpuf

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Hmm innace inason puf puf kuyadda kawai inazaune da yamma naji inaso natashi nabuga abuna na soya ba Ganda yayi dadi matuka

Spicy pufpuf

Hmm innace inason puf puf kuyadda kawai inazaune da yamma naji inaso natashi nabuga abuna na soya ba Ganda yayi dadi matuka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 1/2 cupsFulawa
  2. 2 tspYeast
  3. 2 tspBaking powder
  4. 3 tbspSugar
  5. 1Maggie
  6. 1Onga
  7. Gishiri kadan
  8. 1Curry masala
  9. 1Koyi
  10. 2 cupsRuwa
  11. Mai
  12. Albasa
  13. Attaruhu
  14. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kihada dry ingredients dukka kigarwaya in kingama kisa jajjagen attaruhu da tattasai da tafarnuwa se kisa egg kisa ruwa ki dama in yahade kirufe yatashi

  2. 2

    Bayan yatashi shikenan se kisoya amai aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes