Butter cookies

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

#backtoschool.Fadar dadin cookies din Nan ba'a magana 😋

Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi 3da rabi
  2. 1Butter simas
  3. 1Kwai
  4. 1Sugar Kofi
  5. Flavour 1/2 teaspoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na Sami roba nasa sugar,butter d flavour

  2. 2

    Sae na fasa kwai n juya sosae har y zama cream

  3. 3

    Na kawo fulawa ta n zuba n juya sosae har y zama dough

  4. 4

    Na dauko fork, spoon da knife da cutter dasu nayi amfani wjn fitar da shapes

  5. 5

    Sae dinga gutsurar dough din Ina mulmulawa sae nasa tafin hannunana Dan danna sae nasa fork n Danna shine shape n farko,na biyu nasa gefen spoon na dinga kwasarshi kadan na uku nasa knife n tsaga m lna hudu na tsaga a tsaye sae n sake tsagawa a kwance gasu nan byn nasa a oven

  6. 6

    Na biyar na mulmula sae na Dan murza yy tsayi kadan sae nasa fork n Danna sauran 3 shapes din nayi amfani da cutter me suma saexn gasa su

  7. 7
  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes