CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kosan doya
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kosan doya ainihin hoton girkin

Kosan doya

Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895

Easiest breakfast yara na sonshi sosai.

Easiest breakfast yara na sonshi sosai.

Kara karantawa

Kosan doya

Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895

Easiest breakfast yara na sonshi sosai.

Easiest breakfast yara na sonshi sosai.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Doya rabi
  2. Attahugu 5
  3. Albasa 1
  4. Seasoning
  5. Kwai 3
  6. Flour cup 1
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki bare doya ki yanka qanana sai ki zuba a blender kisa attahugu da albasa

  2. 2

    Ki markada yayi laushi kanar markaden kosai.

  3. 3

    (Idan kin saka ruwa da yawana gurin blending din to zaki iya juye kullun a cikin rariya mai laushi ki tsane ruwan).

  4. 4

    (Ana son saka flour sabida ya daure miki kullun kosan kar ya wargaje miki a mai in kinzo soyawa).

  5. 5

    Sai ki juye a roba, sannan ki kawo wata albasa ki yanka qanana ki zuba sai flour da kwai dasu maggi.

  6. 6

    Ki saka mai ki soyashi kamar normal suyan kosai.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895
rannar June 08, 2022 15:01

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
February 14, 2022 18:32
Another one of #ramadan recipes 😍
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Kunun shinkafa da gyada🥜🍚
  2. Gurasa
  3. Plantain kebab
  4. Fried cous-cous with grilled chicken
  5. Shinkafa Mai kayan lambu da miyan makani
  1. Plantain kebab
  2. Fried cous-cous with grilled chicken
  3. Kunun shinkafa da gyada🥜🍚
  4. Shinkafa Mai kayan lambu da miyan makani
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15974459
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close