Kayan aiki

  1. Hatsi
  2. Citta
  3. Kananfari
  4. Barkono
  5. Kirfa
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kijika hatsinki yajuku overnight dasafe kiwanketa tas se kisa kayan kanshinki kikai amarkadomiki

  2. 2

    Se kiraba markadan naki biyu zabi kizuba ruwan zafi kidamata kamar zakiyi kunun Koko se kibari yahuce sosai sekidauko kihada wanda kika dafa dawanda baki dafaba se kidama yahade sosai kikara ruwa yayi yadda kikeson kaurin

  3. 3

    Sekitace da Dan kwalin tata kisa sugar sekikara tacewa tabiu se kisa kankara ko kisa a fridge inyayi sanyi se kisha shikenan kingama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes