Tura

Kayan aiki

  1. Hadadden garin dawa mai rogo aciki
  2. Kanwa
  3. Ruwa
  4. Leda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    KI raba garinki gida 2, sai ki kwaba dayan da ruwa, ki dora tukunya a wuta kisa kanwa da ruwa.

  2. 2

    Idan ya tafasa sai ki zuba wanda Kika kwaba kina tuqawa da muciya, idan ya hade sai ki ruhe ki barshi ya dahu.

  3. 3

    Idan ya dahu sai ki zuba wa can garin guda kina tuqawa har ya hade, sai ki yayyafa ruwa ki ruhe ki rage wuta ki barshi ya sulala. Idan ya dahu ki qara tuqawa ki kwashe a leda.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai (10)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Yau ko tuwon dawa zan yi in sha Allah

Similar Recipes