Shinkafa dafaduka da taliya

Fatima Hamisu @Fateeynbash
Shinkafa dafaduka da taliya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16050869

Na gyara kayan miya (tattasai,attaruhu,albasa) na jajjaga na zuba mai na soya na tsaida ruwa.
Yana tafasa na saka shinkafa da mai dandano,kayan qamshi.
Ta dauko dahuwa na saka taliya har ya nuna na rage wuta ma saka albasa ya turara Tammat.
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)