Tura

Kayan aiki

  1. Yeast 1 teaspoon
  2. Baking powder ½ teaspoon
  3. 1/2Kwai
  4. 1/2 cupMadara
  5. Sugar 4 tablespoon
  6. Butter 2teaspoon
  7. 2 cupsFulawa
  8. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara jika yeast dinki da madara sugar gishiri da ruwan dumi kibarshi ya tashi bayan yatashi sai kisaka fulawarki da butter kwai ki bugashi sosai sai ki shafa butter kadan inda zaki gashi sai ki sakashi ki rufe ya tashi

  2. 2

    Bayan yatashi sai ki sakashi a oven ki gasa sai yafara gasuwa ki shafamishi kwai samanshi da kasa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai

Similar Recipes