Dafadukan taliya
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko xakiyi jajjagen tattasai da tarugu da albasa sannan ki yanka wata albasa daban
- 2
Saiki axa tunkunyarki kan wuta kisa mai inya soyu kisa jajjagenki da magunanki da gishiri kadan ki soyasu sannan ki tsaida ruwanki na dafa taliyarki
- 3
Insun tafasa se kisa taliyarki inta kusa dahuwa saiki sa albasa d kinka yanka daban in ta tsane saiki jissuwa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16070269





sharhai