Fattush salad

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#unique, #ramadanclass wannan salad din yanada dadi sannan akwai saurin hadawa tare da cin kudi kalilan

Fattush salad

#unique, #ramadanclass wannan salad din yanada dadi sannan akwai saurin hadawa tare da cin kudi kalilan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Lattus,
  2. tumatur
  3. Albasa,
  4. fatera,
  5. cocumber,
  6. mai
  7. masoro,
  8. maggi

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki samu salad dinki ki wankesa tas ki yanka manya manya

  2. 2

    Saiki yanka albasa da tumatur da cocumber slice saiki samu bread din shawarma ki yankashi madaidaita ki soya a mai sai yayi brown ki kwashe ki tsane man saiki jerashi shima saiki hada mai da masoro da maggi saiki zuba akai ki juya dablemon tsami shikenan kin gama fattoosh salad dunki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (4)

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳

Similar Recipes