Hikima (tsatsahwa)

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

#Gargajiya
Yana cikin kayan bukukuwa na gargajiya ga Dadi ga sauqi sai dai na mance ban dauki steps pictures.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Sukari
  3. Ruwa
  4. Madara (ba dole ba)
  5. Kwai (ba dole ba)
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada fulawa da sukari kisa madara gari ki motse.

  2. 2

    Sai ki zuba ruwa da kwai ki motse kar yayi ruwa sosai kar yayi kauri. Idan yayi ruwa sosai mai yake sha.

  3. 3

    Sai ki dora mai a wuta idan yayi zahi sai ki tsoma qarhen hikimar a cikin mai idan yayi zahi sai ki dauko qarhen kisa acikin kwabin ki debo ki maida cikin mai ki sauke, a haka zakiyi har ki qare.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

Similar Recipes