DAMBUN IRISH (dankalin turawa)

#ramadanplanners free WhatsApp class Da azumi baki yanason canji shiyasa na yi wannan kuma kigwada zaki kara 😋
DAMBUN IRISH (dankalin turawa)
#ramadanplanners free WhatsApp class Da azumi baki yanason canji shiyasa na yi wannan kuma kigwada zaki kara 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke shi saiki fere kiyi grating dinshi a babban huji kiyanka albasa
- 2
Kixuba maggi, curry garlic sbd karnin kwai kidansaka gishiri kadan sai attarugu da kika daka saiki dora pan a wuta
- 3
Kixuba mai yadan ganta da yawan dankalin ki kinga ni nawa spoon hudu nasaka saiki zuba dankalin kijujjuya sai kinga yadan fara laushi saiki fasa kwai kirufe kmr na 2mnt sbd kada yayi karni zaki kuma iya kara garlic
- 4
Saiki bude kijujjuya da kyau idan kina bukata mai zaki iya karawa idan kuma ya isa shikenan
- 5
Zyeee M@l@mi's kitchen
S@NW@ ADON M@T@ GROUP
Dan girman Allah kada ayimin editing
Keywords
Similar Recipes
More Recipes




sharhai