Kayan aiki

  1. Agushi
  2. Manja rabin kofi
  3. 5Tarugu
  4. 3Shambo
  5. 2Albasa
  6. Tafarnuwa
  7. 3Kifi busashe
  8. Ugu
  9. Shuwaka

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jajjaga tarugu shambo albasa da tafarnuwa se ki aza manja bisa wuta yayi zafi se ki zuba kayan miyar su soyu lokachin da suke soyuwa se ki yan ka ugu da shuwaka

  2. 2

    Ki zuba ruwan nama bisa wuta idan suna tafasa ki saka kifi se ki daka albasa da egusi har yayi maiko idan ruwan nama sun tafasa

  3. 3

    Se ki debo agusin nan kina jefawa har ya dahu se ki zuba kayan miya sannan ki zuba ugu da shuwaka

  4. 4

    Kad ki motsa baa son yawan motsi da mai ya taso se ki kwashe

  5. 5

    Tofa ga miyar ki ta dahu se ki nemi sakwara ko semo ko ma tuwon shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes