Umarnin dafa abinci
- 1
Hada fulawa da yeast da baqar hoda da gishiri da vegetable oil amotsa
- 2
Zuba ruwa akwaba da Dan kauri kadan karkuma yayi tauri sosai
- 3
Arufe asanyashi arana saiya tashi kamar biyun yadda aka kwaba
- 4
Asamu gwangwanin cake azuzzuba aciki sai adaura ruwa kadan acikin tukunya me fadi ajejjerasu aciki
- 5
Sai asaka wuta tsaka-tsaki arufe tukunya yayita dafuwa
- 6
Za'aga yataso yaciko gwangwanin sai asauqe, anaci da miyar dagedage ko farfesun kayan cikin rago, ko aci haka da shayi
- 7
Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16084084







sharhai (2)