Indomie da kwai

Goggo
Goggo @diyarbaba

Karin safe me sauki domin yara #ramadanclass #ramadarecipe #indomie
@ummuwalie @ay

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Indomie
  2. 2Kwai
  3. Albasa rabi
  4. Lawashi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba ruwa suyi zafi kofi 2 ki yanka albasa aciki idan kkna so kisa tarugu

  2. 2

    Idan sun tafasa se ki s indomie ta dahu ki sa rriya ta tsane ruwa ki zuba spice din ta da mai kadan

  3. 3

    Ki buga kwai ki sa lawashi da albasa da gishiri kadan kisa mai a frying pan idan yayi zafi ki soya kwai kinayi kina juyawa

  4. 4

    Kuzo da yaranku mu ci indomie 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Goggo
Goggo @diyarbaba
rannar
Ina matukar son girki
Kara karantawa

Similar Recipes