CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Faten Dankali
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Faten Dankali ainihin hoton girkin

Faten Dankali

Hafsat Garkuwa Kitchen
Hafsat Garkuwa Kitchen @Garkuwa_kitchen01

Yana taimakawa wajen ƙarin lafiyar jiki.

Yana taimakawa wajen ƙarin lafiyar jiki.

Kara karantawa

Faten Dankali

Hafsat Garkuwa Kitchen
Hafsat Garkuwa Kitchen @Garkuwa_kitchen01

Yana taimakawa wajen ƙarin lafiyar jiki.

Yana taimakawa wajen ƙarin lafiyar jiki.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Abubuwan haɗawa 1-Dankali 2-Alayyahu 3-Attaruhu 4-Albasa 5-Nama
  2. 6-Mai
  3. 7-Gyaɗa
  4. 8-Curry
  5. 9-Da kalolin maggin da kike amfani dashi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    YADDA AKE HAƊAWA*

    _Da farko za ki fere dankalin ki ki yanka su da ɗan girma in ba kya buƙatar yanka su ma za ki iya ba rin abinki ki wanke ki jajajjaga su taruhu ki yanka alayyahun ki ki zuba masa ruwa da gishiri ki wanke ki silala namanki ki ɗan soya ko kifi in ma duka kike so za ki iya sa kayanki,

  2. 2

    Bayan kin ɗaura tukunyar ki a wuta ki zuba masa mai ɗan kaɗan ki watsa albasa tana ɗan soyiwa ki juye jajjagenki ki soya sannan ki juye kayan ɗanɗanonki ki juye dankalin ki ki sa ruwa ɗan dai-dai ki rufe sai ya kusa nuna sai ki juye alayyahun ki da su namanki da albasa ki rufe ki bashi ƴan mintuna shikenan sai ci.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hafsat Garkuwa Kitchen
Hafsat Garkuwa Kitchen @Garkuwa_kitchen01
rannar April 04, 2022 10:54

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
April 06, 2022 13:17
nayi marmarin pate 😋
Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Ardeb
  2. Yam balls yam nuggets da onion rings
  3. Chicken sausage fried rice
  4. Kosai me Garin kubewa
  5. Cucumber juice
  1. Yam balls yam nuggets da onion rings
  2. Dambun cous-cous
  3. Chicken sausage fried rice
  4. Cucumber juice
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16123761
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close