Stir fry spaghetti
It is delicious
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki parboiled spaghetti dinki ki tace ki ajiyeta
- 2
Zaki yanka vegetable dinki in a cube. Ki wanke, ki tsane ki ajiye agefe.
- 3
Sai ki jajjaga attaruhunki da tattasai
- 4
Sai ki tafasa namanki.
- 5
Da farko zaki zuba mai a tukunya ki saka albasa yayi zafi.
- 6
Sannan ki zuba kayan miyanki ki soya.
- 7
Sai ki kawo vegetable dinki ki zuba ki dinga motsa su har suyi laushi. Sai ki dauko namanki ki zuba.
- 8
Sai ki dinga zuba taliyarki a hankali kadan kadan kina juyawa harki gama.
- 9
Bayan kingama juyawa sai ki rage wutarki idan kina da ruwan nama zaki zuba kadan ki juya idan babu zaki zuba ruwa kadan ki rufe ki barshi 5minute.taliyarki done.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16152372










sharhai (8)