Tura

Kayan aiki

5mins
  1. 1green tea bag
  2. 1 cuphot water
  3. 1small green apple
  4. 1/2 cupwater
  5. 1 tsplime juice
  6. 1 tbspsugar
  7. Cucumber slices
  8. Lime slices
  9. Mint leaves
  10. Ice

Umarnin dafa abinci

5mins
  1. 1

    Za ki samu cup ki sa green tea bag da sugar 1tbsp Sai ki zuba ruwan zafi..ki jujjuya har Sai ya jiku sosai Sai ki ajiye a gefe Dan ya huce..

  2. 2

    Ki samu blender ki zuba yankaken green apple din ki Sai ki zuba 1/2cup water ki Yi blending..in yayi ki samu Abu ki tace ruwan apple din ki ajiye a gefe

  3. 3

    A cikin glass cup ki zuba ice yarda kike so,ki sa lime slices da cucumber slices yarda kike so Sai mint leaves, bayan haka Sai ki zuba 1tsp lime juice, Sai ki zuba apple juice din da Kika tace..ki zuba shi zuwa Rabin glass cup din,Sai ki zuba green tea din ki har ya cika glass cup din..

  4. 4

    Kin samu iced green tea kenan...gwada ki Sha dadi😊

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
saraal's Kitchen
saraal's Kitchen @Chef_Deeyah
rannar
cooking is my hobbyIG: @__deeyah @___saraalTiktok @deeyah___a
Kara karantawa

Similar Recipes