Tamarind special mix

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Lemone mai dadi musamman a lokacin azumi zaki iya kwadawa domin jin dadinku gaba daya.
#tamarind,#tamarinddrink,#lemuka,#lemo,#lemontsamiya,#ramadanrecipe,#ramadan

Tamarind special mix

Masu dafa abinci 12 suna shirin yin wannan

Lemone mai dadi musamman a lokacin azumi zaki iya kwadawa domin jin dadinku gaba daya.
#tamarind,#tamarinddrink,#lemuka,#lemo,#lemontsamiya,#ramadanrecipe,#ramadan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. 1 cuptsamiya
  2. 1 cupsukari
  3. 1tiara pineapple and coconut
  4. Bawon abarba
  5. Citta danya ko busassa
  6. Kanunfari ganyen na'ana'a
  7. 1Cocumber

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko na wanke tsamiyata na zuba a tukunya sainasa busashiyar citta nasa bawon abarba sainasa na'ana'a da ruwa daidai gwargwado na tafasu

  2. 2

    Bayan na dafa saina sauke ya huce bayan ya huce saina tace nasa na'a na'a

  3. 3

    Na yanka cocumber slice na zuba sainasa sukari nasa foster Clark pineapple and coconut,

  4. 4

    Idan bani da foster Clark ina using tiara wani lokacin ma bana sawa saboda ba kowa keson irinsu ba

  5. 5

    Sainasa kankara nabarshi yadan dauki lokaci a fridge kafin nasha saboda Mayan hadin sunfi ratsawa idan suka Dan dauki lokaci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes