Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki yanka yam dinki, shape din d kikeso
Ki wanke, ki zuba ruwa, kisa sugar ki dora - 2
Zaki dafata ne dai dai, ba dahuwar kamar zakiyi sakwara ba, karki bari ta robe
- 3
Seki tace ki dauraye
- 4
Kiyi greeting attaruhu&albassar ki, ki yayyanka parsley dinki
- 5
Seki fasa 4eggs dinki a bowl ki zuba parsley dinki spices, greetings d seasonings dinki, ki jujjuyasu sosai
- 6
Kifasa 2eggs a wani bowl din
Ki zuba flour dinki a wani bowl din - 7
Seki tsoma yam dinki a plain egg ki jujjuya, seki ciro kisa akan flour din nan, sannan kiqara Maidashi cikin eggs din nan me hadi seki cire kisa a mai ki soya har se yayi golden brown.
- 8
Note:- karki saka wuta dayawa
Zaki iya ci d juice or tea
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16225970




sharhai (2)