Umarnin dafa abinci
- 1
Na gyara kayan miya na nasaka a tukunya nasoyasu, saina tsaida ruwa nazuba su maggi, curry bayan yatafasa saina wanke shinkafa nazuba,
- 2
Data kusa dahuwa saina zuba peas da albasa, daga karshe saina zuba carrot din.
- 3
Bayan nagama dafata saina yanka latas dina na dauko nama nasaka a plate.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16234945




sharhai (2)