Soyayyiyar doya da miyar kwai

browny @brownyskitchen
Soyayyiyar doya da miyar kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa samu doya a ferayeta se a yayyankata Asa Aruwa a ajiye aside
- 2
Se a dauko abin suya azuba oil aciki daidai yadda ze soya wnn doya se adauko doya acikin ruwa tace a zuba salt kadan ajuya sose in oil din yai zafi se a zuba doyan a soya ya soyu.inyayi se tace dga jikin mai
- 3
Miyar kwai:
Firstly zaa samu Onion ayi slicing nata. - 4
Se adauko tarugu a wanke ayi greating dinsa
- 5
Se adauko frying pan Azuba tarugun aciki azuba oil kadan azuba slice onion asoyasu
- 6
Inya soyu se azuba maggi da curry ajuya
- 7
Se adauko kwai afasa aciki aita juyawa inya soyu kwan zefuto yayi fari se asauke shikenan yayi se ai serving a plate da wnn doyan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16242228



sharhai