Semovita bread gashin tukunya

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutane biyar
  1. 1 cupFlour
  2. 1 cupSemovita
  3. 2 tbspSugar
  4. Pinch of salt
  5. Yeast 1tspn
  6. 1egg
  7. 4 tbsppeak milk/taruw
  8. 1 tspCoconut flavor
  9. Milk flavor 1tspn
  10. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Kihada dry ingredients naki kiyi mixing sosai komai yahade sekisa egg da milk naki kifara damawa sekikara ruwan yadda zai damamiki sekiyi kneading sosai se kisa butter din kici gaba da kneading har yashige jikinsa kibuga kamar na 10m se kibarsa yatashi

  2. 2

    Bayan yatashi zakiga yakara taushi kuma yayi doubling kansa kamar haka

  3. 3

    Se kikara kneading nasa sekisa a pan naki yadda kikeso yafito miki se kibari ya Kara tashi inyatashi seki shafa masa ruwan koyi asaman

  4. 4

    Sekisa atukunya ki dayayi zafi kigasa

  5. 5

    Bayan nacire se nashafa mata butter kamar haka zakiga tana yalki kuma zai Kara mata laushi senabari yahuce na Minti 4/5 senasa a leda yakarasa hucewa shikenan kingama bread naki

  6. 6

    Ga kasanta bata koneba ga samanta tayi daidai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

sharhai (3)

Aisha BG Kyari
Aisha BG Kyari @kyari_30
Mashallah 👍 yayi bulbul yayi kyau

Similar Recipes