Chin chin
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa sami kwano mai tsafta a zuba flour, sugar,madara baking powder,
- 2
Pinch of salt a gauraya sai a zuba butter a murza har sai ko ina ya ji daga nan kuma a fasa kwai a zuba ciki sai a zuba ruwa kadan a murza da kyau
- 3
Sosai har sai ya hade jikinsa sai a rufe a barshi ya yi minti kamar goma sai a dauko a kara murzawa.
- 4
Daga nan kuma sai a dora kan katakon murji a fadada sosai, sai a yanka yadda akeso.
- 5
Idan an gama sai a zuba ruwan mai a kasco a dora kan wuta a barshi ya yi zafi sai a zuba yankakken
- 6
Cikin mai a soya.
#teeskitchen
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16242513




sharhai