Kayan aiki

30mins
5 yawan abinchi
  1. Waken suya
  2. ruwan tsari ko tsami
  3. Mangyada
  4. Maggi
  5. gishiri
  6. 3Tumatir
  7. 1Albasa
  8. 2tattase

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Da farko zaki wanke waken suyanki tas saiki ki inji amarkado miki shi yayi laushi,

  2. 2

    Saiki dan saka manja kadan acikin qullin saiki tace da ruwa ki daura akan with.

  3. 3

    Saikike yayyafa ruwan tsamin ahankali har sai awarar ta dunqule.

  4. 4

    Idan awar ta hade saiki tace a matsami saiki barta ta hade.

  5. 5

    Daman agefe guda kin tanadi ruwan tsarinki ko kuma ki jiqa ruwan tsamin kanti da zarar awarar ki ya tafaso

  6. 6

    Inya soyu saiki kwashe ki yanka albasa da Dan Tumatir ki samu yajin borkonon ki sai Ci.

  7. 7

    Saiki yayyanka ki tanadi man suyanki saiki jiqa ruwan Maggi da gishiri shikenan sai suya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Xerleeher Muhd Sani Gololo
rannar
Bauchi
I am zaliha Muhd SANI I live in Bauchi state, the love of cooking had a place in my heart since my childhood days at that time I used to help my mother while cooking, tuwo miyan kuka is my favorite food.
Kara karantawa

Similar Recipes