Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki tankade flour ki a bowl mae kyw sae ki xuba duka ingredients din dana lissafa a
- 2
Ki kawo warm water ki xuba ki kwaba shi kar yae tauri kuma kar yae rua da yawa y danfi kwabi alkubus rua
- 3
Ki bugashi sosae y bugu ki rufe ki barshi a waje mae dan dumi yae kamar 30mins y tashi,
- 4
Sae ki dora mae yae xafi ki bude wannan kwabin naki ki buga shi ki dinga diba kina soyawa a mae,
- 5
En y soyu sae ki kwashe
- 6
Xaki eya barbada mdr,sugar ko nutella kici.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16249299




sharhai