Yam balls
Love u Soo much yam bolls🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafa doya after ta dahu sosai se ki wanke attarhunki da albasa ki daddaka a turmi
- 2
Bayan kin kwashe doyar daga cikin ruwa kin zuba a blender sekisa seasoning dinki da curry a cikin jajjagen nan na attarhu da albasa
- 3
Seki dauko doyarki ki zuba a cikin jajjagen nan ki daka ya hade jikinsa da kayan miyar ba daka kamar na sakwara ba marmashewa kawai akeso tayi
- 4
Seki duddunkuleta yadda kikeso girman shi
- 5
Gefe guda ki fasa egg kisa spice da garlic da Dan seasoning kadan seki Dora Mai a wuta kisa albasa idan yayi zafi
- 6
Seki dinga tsoma dunkulen doyar nan a cikin kwai kinasa sawa amai ya soyu seki kwashe aci dadi lfy😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16252963




sharhai (3)