Tura

Kayan aiki

15mn
3 yawan abinchi
  1. Mango manya3
  2. Gwanda1 karama
  3. Grapes
  4. Kankana Rabin Babban kwallo
  5. Apple 2
  6. Banana 3
  7. Sugar
  8. Flavor

Umarnin dafa abinci

15mn
  1. 1

    Zaki Fara wanke duka fruits dinki

  2. 2

    Saikizo kiyankasu kanana,anma zaki rage kankana,mango DA gwanda kadan Ki markadasu

  3. 3

    Saikizuba yankaku fruits dinki a wata roba,kikawo sun kankanar nan DA Kika markada

  4. 4

    Kizuba a kai,saikisa flavor kadan DA sugar dayday yanda kike so sai kijuya shikenan

  5. 5

    Fruits salad yahadu sai asa a frige kafin lokacin sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
asmy sayid
asmy sayid @cook_4613
rannar

Similar Recipes